Skip to main content

Table 8 Summary of test retest results for knowledge

From: Validity and reliability of a Hausa language questionnaire assessing information, motivation and Behavioural skills for malaria prevention during pregnancy

SNoItemCohen’s kappa
 Ta yaya ake kamuwa da malariya? 
Info1Cizon sauro(no variance)
Info2Jiƙewa da ruwan sama0.803
Info3Sauyin yanayi0.858
Info4Cin wasu irin abinci0.974
Info5Aikin wahala a rana0.817
 Mene ne alamun cutar malariya? 
Info6Zazzabi later reworded to Zafin jiki0.382
Info7Karkarwa0.705
Info8Ciwon kai0.821
Info9Ciwon gaɓoɓi0.740
Info10Rashin son cin abinci0.826
Info11Jin bani da lafiya0.850
Info12Ɗacin baki0.806
Info13Jin amai0.689
Info14Yin amai0.858
Info15Jin kamar lafiya ta ƙalau0.868
Info16Shin sauron da ke yaɗa cutar malariya na iya cizo da rana?0.862
Info17Shin goyon ciki na iya ƙara kawo kamuwa da cutar malariya?0.877
Info18Shin cutar malariya na iya cutar da mai goyon ciki?0.859
Info19Shin cutar malariya na iya cutar da ɗan tayin ciki?0.858
 Wace irin illa malariya kan iya jawowa lokacin goyon ciki? 
Info20Tana iya sa mace mai ciki ta rasa isasshen jinni0.875
Info21Yin ɓari0.850
Info22Haihuwa ba lokacin da ya dace ba0.900
Info23Haddasa haihuwar ɗa/‘ya mai ƙarancin nauyi0.865
Info24Mutuwar uwa0.839
Info25Mutuwar ɗan tayi0.841
Info26Kina da masaniyar gidan sauron da ke ɗauke da feshin maganin sauro?0.945
 Me ake yi da gidan sauron da ke ɗauke da feshin maganin sauro? 
Info27Kawar da sauro0.710
Info28Kawar da ɓeraye0.834
Info29Gidan sauro mai feshin magani ya fi wanda ba feshin magani0.868
Info30Feshin maganin gidan sauron kan iya zamowa haɗari gare ni muddin na kwanta a cikinsa0.778
 Bayan tsawon wane lokaci ya kamata a wanke gidan sauro mai feshin magani?
Info31Bayan wata 10.897
Info32Bayan wata 30.903
Info33Bayan wata 60.820
 Da me ya kamata a wanke gidan sauro mai feshin maganin sauro? 
Info34Ruwa da sabulu0.890
Info35Ruwa da omo0.818
 A ina ya kamata a shanya gidan sauro mai feshin magani? 
Info36A inuwa0.844
Info37A rana0.885
Info38Kina da masaniya akan maganin da ake bayarwa na kariya lokacin goyon ciki?0.913
 Wane irin magani ake bayarwa don kariya daga cutar malariya lokacin goyon ciki?
Info39Chloroquine0.927
Info40Fansidar0.921
 Nawa ne adadin kwayoyin maganin kariya daga cutar malariya da ake bayarwa kowane lokaci ga mai goyon ciki?
Info41Ƙwaya 20.923
Info42Ƙwaya 30.923
Info43Ƙwaya 40.925
Info44Maganin da ake ba wa masu goyon ciki don kariya daga cutar malariya zai 
 iya zama mai illa akan cikin da nake goyo0.925
Info45Ana iya shan maganin kariya daga cutar malariya ba tare da an ci abinci ba?0.915