a. | A halin yanzu yaya wahalar ko sauƙin yadda zaki iya …. | | |
BSkills1 | Kwana a cikin gidan sauro mai feshin magani kowace rana? | | 0.610 |
BSkills2 | Shanye dukkan maganin kariya daga zazzaɓin cizon sauro lokacin goyon ciki? | | 0.847 |
BSkills3 | Shanye dukkan maganin kariya daga zazzaɓin cizon sauro ko da kikan ji ba daɗi? | | 0.756 |
b. | A halin yanzu yaya ƙwarewa ko rashin ƙwarewarki wajan … . | | |
BSkills4 | Rataya gidan sauro daidai? | 0.699 | |
BSkills5 | Dubawa ko gyara huji da yagewar gidan sauro mai feshin magani? | 0.779 | |
BSkills6 | Ƙara adadin kwanaki a sati da kike kwana a cikin gidan sauro a halin yanzu? | 0.678 | |
BSkills7 | Shawo kan wasu don su goyi bayan kwana da kike a cikin gidan sauro? | 0.884 | |