Skip to main content

Table 5 Factor loadings based on factor analysis for the motivation construct (two items deleted)

From: Validity and reliability of a Hausa language questionnaire assessing information, motivation and Behavioural skills for malaria prevention during pregnancy

 Item summarySubscale
 GoodnessTruenessPleasantness
a.Don Allah a gaya mana yaya kyaun ko rashin kyaun waɗannan game da lafiyarki   
Mot1Rinƙa kwana a cikin gidan sauro mai feshin magani0.640 0.354
Mot2Rinƙa kwana akai-akai fiye da da a cikin gidan sauro mai feshin magani0.651  
Mot3Rinƙa shan maganin kariya daga cutar malariya da aka ba ni yayin goyon ciki0.897  
Mot4Rinƙa shan dukkan magungunan kariya daga cutar malariya da aka bani ko da ina jin lafiyata ƙalau0.878  
b.Don Allah a gaya mana yaya daɗi ko rashin daɗin waɗannan halayen a gareki   
Mot5Rinƙa kwana a cikin gidan sauro mai feshin magani  0.904
Mot6Rinƙa kwana akai-akai fiye da da a cikin gidan sauro mai feshin magani  0.936
c.Mutanen da ke da muhimmanci a gare ni suna tsammanin yakamata in …   
Mot9Rinƙa kwana a cikin gidan sauro mai feshin magani 0.734 
Mot10Rinƙa kwana akai-akai fiye da da a cikin gidan sauro mai feshin magani 0.794 
Mot11Rinƙa shan maganin kariya daga cutar malariya da aka ba ni yayin goyon ciki 0.965 
Mot12Rinƙa shan maganin kariya daga cutar malariya da aka bani ko da ina jin lafiyata ƙalau 0.880